Alkubus
#gasar abincin gargajiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaku tankade fulawar Ku
- 2
Sai Ku sa yaest,da gishiri da sugar da Mai Ku juya sosai
- 3
Sai Ku zuba ruwa sai Ku kwaba yayi laushi sai Ku rufe Ku barshi ya tashi sosai
- 4
Sai Ku dawo da Shi Ku buga Shi sosai sai Ku kutsirashi kamar curin fura sai Ku kawo kwanon da zaku sa ko kasa acikin laida Ku barshi ya tashi acikin sosai
- 5
Sanna sai Ku zuba ruwa acikin tukunyar Ku kadan Yadda zaa yu steaming,ko kusa ruwa acikin tukunyar ku daura colander acikin Ku rufe
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16067813




sharhai (3)