Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16069021

Bayan an wanke kifi
Sai a shafa spices a duk jikin kifin
A yayyanka Carrot da Irish potatoes
Sai a dan tsaga kifin yadda spices din zai ratsa
Sai hada su a nade a foil paper
Sai gasa da oven ko coal
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)