Kunun alkama

Oum Nihal @cook_19099806
Yanada dadi ga dawo da garkuwar jiki musamman ga kananan yara da mata masu shayarwa #ramadanplanners
Kunun alkama
Yanada dadi ga dawo da garkuwar jiki musamman ga kananan yara da mata masu shayarwa #ramadanplanners
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nafara gyara alkama da farar shinkafa nawanke najika tsawon awa 8 ko 6 daya jiku namarkada na tace
- 2
Sai namarkada gyada nazuba a tukunya ta dahu sosai sai na matse lemun tsami acikin kullin alkamar nadama akan wuta nadamashi saidanga yahade jikinshi nasauke nasa suga idan kanaso zaka iya kara madara nidai nafi sonshi haka
- 3
Zaka iyaci da kosai ko wani abun me dadi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16086277










sharhai