Umarnin dafa abinci
- 1
Fisrtly Zaki Dora pots inki awuta kisaka mai kisa ka albasa idan tafara soyuwa seki zuba jajjagen tattasai da tarugu idan yadan rage ruwa sekixuba seasonings dinki if kinada nana ko kifi u can add nidai bansa komaiba seki soya kadan seki kawo ruwa kixuba kirfe tukunyarki kibarshi ya tafasa.
- 2
Idan yatafasa sekikawo macaroni dinki kixuba se kikawo yankkaken albasrki medanyawa se kizuba, kijuya kirufe tukunyarki kiba kamar 10 mint idankikga yadahu sekikawo yankkaken cabbage dinki tareda lawashi. Albasa kixuba sekijuya kirufe tukunyarki kibarshi 2 minutes seki sauka shikenan.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16087418




sharhai (2)