Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan kin jika ayarki over night sai ki wanketa ki fitar da dattin
- 2
Sai cire kwallon dake cikin dabinon ki wanke shi shima kisa shi agefe
- 3
Sai ki blendin din kisa kankara, aya,dabino. Sugar
Bayan kinyi blendin sai ki tace kikara ruwa kadan kasa madara sai kisa afridge dan yada da sanyi sai sha da buda baki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16135120




sharhai (2)