Soyayyar taliya da kwai

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Soyayyar taliya da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara yanka irish dinki ki wanke sannan sai ki dafashi
- 2
Sai ki dafa taliyarki kuma karta dahu sosai sai kibarta ta tsane sannan sai ki jajjaga attaruguki tattasai ki yanka albasa da tafarnuwa
- 3
Sai ki dora manki akan wuta inyayi zafi sai kisaka jajjagenki ki soya sama sama sannan sai kisaka irish dinki taliya magi curry kwai kicigaba da soyawa har sai kwai ya kama jikinshi sai ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16171155











sharhai