CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun tsamiya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun tsamiya ainihin hoton girkin

Kunun tsamiya

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01

Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka

Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka

Kara karantawa

Kunun tsamiya

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01

Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka

Wanga kunun tsamiya na dabanne dan base kin surfa geronki ba Kuma yanada ddi sosai#ramadansadaka

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

minti ashirin
biyu
  • Gero cupi daya
  • Citta kannufari kimba d yaji
  • Tsamiya
  • Ruwa
  • Suga
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Xaki jika gironki ya kwana in safiya ta waye seki shanyashi cikin rana inya bushe ki dibi gurori kisa citta kannufari kimba da rashi kikai nika

  2. 2

    In an dawo daga nika ki tankade garinki ki dan daka gurorinki kisa ciki seki jika tsamiyarki

    Kunun tsamiyamatakin girki2 hoto
    Kunun tsamiyamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki axa ruwa dama kununki suta tafasa kan wuta kixo ki dama gumbarki ki dibi dai bisa uku na gubar ki aje gefe sauran kashi ukku din ki hadashi tare da tsamiya up

    Kunun tsamiyamatakin girki3 hoto
    Kunun tsamiyamatakin girki3 hoto
  4. 4

    In ruwanki sun taushe saeki dama kununki inya dan fara hucewa sekisa gubarki da kinka aje gefe sekisa suga asha dadi lfy

    Kunun tsamiyamatakin girki4 hoto
    Kunun tsamiyamatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Asma'u Muhammad
Asma'u Muhammad @Mamu01
rannar April 28, 2022 10:26

sharhai (6)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
August 15, 2022 04:54
@ummu_zaraskitchen zo mu karya
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Tsamiya

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cookies mai chocolate 🍫
  2. Pancake
  3. Date and Almond milkshake
  4. Baked potatoes, mushrooms and carrots with tilapia fish
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16194952
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close