Awara da Miyar awara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaa gyara waken suya a markada shi yayi laushi.
- 2
Sai a tace shi da rariyan laushi a daura shi a wuta in ya tafasa a sa mishi ruwan tsami ko abu mai tsami.
- 3
In yayi zai fara dunkulewa sai a samu mararaki(collender)
- 4
A dinga diban dunkulellan ruwqn awara a na zuba a cikin mararakin tare da jajjageggen kayan miya da barbada kayan dandanon.
- 5
In an gama a bar sau ran ruwan jikinshinya tsame.
- 6
Sai a jajjega tattashe da taruhu a ajiye shi a gefe.
- 7
A soya in ya soyu sai a dibi awaran a farfasa a zuba acikin soyayyan miya.
- 8
A sa dandano da gishiri da kayn kamshi.
- 9
In ya gama tsamewa sai a daura maj a wuta ana yankawa ana soyawa.
- 10
Sai a sake markada kayan miya na zallan tattase da attaruhu da albasa tafarnuwa da citta.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16229945




sharhai (2)