Soyyayen bread da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki yanka biredin ki gida biyu
- 2
Saiki fasa kwai a kwano kisa jajjagaggen attaruhu da albasa sai maggi
- 3
Saiki kadashi ya kadu saiki dauko wanan bread din kina sawa acikin kwai saikisa a mai
- 4
Amma mai bamai yawaba daidai daidai
- 5
Idan side din yayi saiki juya dayan side din daga nan saiki cire haka xakiyi har ki gama
- 6
Xaki iya ci da shayi ko juice
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16231153






sharhai