Shinkafa kala biyu
Yawanci dai abincin India ne, amma yanzu koina Ana yi
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaa gyara shinkafa a wanke sai a cire cup daya daban
- 2
Sai a Dora ruwa a tukunya biyu idan sun tafasa sai a zuba cup 2 a tukunya daya,, cup daya kuma a dayar tukunya sai a zuba turmeric a cikin mai cup dayan
- 3
Duk a tafasa a wanke su a maida a wuta su karasa dahuwa
- 4
Idan aka sauke sai a hade su wuri daya,, shikenan sai a zuba a kwano a mashi kwalliya da koren tatasai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16239896





sharhai (2)