Gurguru me madara
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Sami tukunya ki Dora a wuta,sai ki zuba butter ya narke yayi zafi sosai,
- 2
Sai ki zuba masararki kirufe tukunya,kidan bada mitin 5 zakiji tafara fashewa Tana Kara,idan Kinga masarar takusa fashewa baki daya
- 3
Sai kizuba sikari kijuya sai ki sauke ki juye a mazubi ki Barbada Madara shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16294057




sharhai