CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Farfesun tarwada
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Farfesun tarwada ainihin hoton girkin

Farfesun tarwada

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina muku bismillah dukkan sabbin authors na cookpad ina muku barka da zuwa da fatan zakuji dadin kasancewa tare da cookpad #skg

Ina muku bismillah dukkan sabbin authors na cookpad ina muku barka da zuwa da fatan zakuji dadin kasancewa tare da cookpad #skg

Kara karantawa

Farfesun tarwada

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina muku bismillah dukkan sabbin authors na cookpad ina muku barka da zuwa da fatan zakuji dadin kasancewa tare da cookpad #skg

Ina muku bismillah dukkan sabbin authors na cookpad ina muku barka da zuwa da fatan zakuji dadin kasancewa tare da cookpad #skg

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • kifi tarwada
  • Attaruhu 5
  • Tattasai 5
  • Albasa 1
  • Green pepper
  • Tafarnuwa 3
  • Mai
  • kananfari
  • Citta
  • Cinnamon stick 1
  • Bay leaf
  • Rosemary
  • Black pepper
  • Paprika
  • maggi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke tarwadarki sosai da ruwan kanwa, saiki tsane ruwan jikinsa ki ajiya gefe ki dora mai wuta yy zafi saiki saiki soya tarwadarki ki ajiye gefe

    Farfesun tarwadamatakin girki1 hoto
    Farfesun tarwadamatakin girki1 hoto
    Farfesun tarwadamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki ruba mai kadan a pan kisa albasa ki soya samasama ki sa garlic da ginger ki soya kisa jajjagen albasa, attaruhu da kuma tattasai kijuya saiki zuba dukkan spices dinki

    Farfesun tarwadamatakin girki2 hoto
    Farfesun tarwadamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Ki jujjuya sosai kamr 3mnt saiki saka ruwa kadan kisa maggi ki zuba kifinki ki rufe ki barshi yayita dahuwa har sai ruwanki yayi kasa yadda kika so

  4. 4

    Saiki saka green pepper ki barshi 2mnt shknn done enjoy 😋😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar June 12, 2022 09:30
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (16)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
June 17, 2022 08:19
Tasha kayan dadi
daman inada sauran burodi 🍞😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Pepper Soup Tarwada

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Wainar gero
  2. Alala
  3. Butter cream
  4. Cucumber lemonade
  5. Funkaso da miyar taushe
  1. Funkaso da miyar taushe
  2. Cucumber lemonade
  3. Lemon kwakwa
  4. Samosa wrap
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16297966
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close