Umarnin dafa abinci
- 1
Ki tsince ayarki ki wanketa saeki jiqa, ki gyara dabinonki shima kisa a ruwa yadanyi laushi, ki yanyanka kwakwarki qanana
- 2
Bayan kamar 30mint ayar ta juqu saiki wanketa ki, kawo dabinon da kika jiqa kisa akai, ki zuba kwakwarki, kisa citta da kaninfari
- 3
Ki zuba a blender kiyi blending dinsu har suyi laushi,
- 4
Saeki samu rariya Mai laushi ko abin tata, ki tace, ki zuba ruwa ki dauraye dusar sosae
- 5
Saikisa sugar, vanilla flavour, milk flavour ki jujjuya kisa qanqara ko kisa a fridge yayi Sanyi, enjoy😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310206






sharhai