CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jollop din taliya da wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jollop din taliya da wake ainihin hoton girkin

Jollop din taliya da wake

Teema's Kitchen
Teema's Kitchen @Teema08
Kano State Nigeria

😋😋

😋😋

Kara karantawa

Jollop din taliya da wake

Teema's Kitchen
Teema's Kitchen @Teema08
Kano State Nigeria

😋😋

😋😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
3 people's
  • Taliya Leda daya
  • 3/4 cupWake
  • Kayan miya
  • Soyayyan nama
  • Alayyahu
  • albasa
  • Manja,
  • Maggi
  • spices
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko Zaki jajjaga kayan miyanki, saeki Dora Manja a tukunya kisa albasa idan ya soyu

  2. 2

    Ki juye kayan miyanki a ciki, saiki kawo wakenki Wanda kika gyara kika wanke ki zuba a ciki ki tsaeda ruwa kisa gishiri da kanwa kadan saiki rufe

  3. 3

    Saeki kawo taliyarki ki zuba a ciki ki jujjuya

  4. 4

    Idan ya tafaso kikaga alamar waken ya fara dahuwa saiki kawo soyayyan namanki ki zuba, kisa Maggi da spices ki rufe, bayan wasu Yan mintuna

  5. 5

    Saeki rufe ki barshi ya qarawa dahuwa, shikenan taliya da wake ta kammala

  6. 6

    Idan taliyar ta kusa dahuwa saiki kawo Yan kakken alayyahu Wanda kika gyara kika wanke tareda albasa ki zuba ki qara jujjyawa,

    Jollop din taliya da wakematakin girki6 hoto
    Jollop din taliya da wakematakin girki6 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Teema's Kitchen
Teema's Kitchen @Teema08
rannar June 17, 2022 11:27
Kano State Nigeria
I love cooking 😍
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Taliya Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Fried yam with egg
  2. Honey cake
  3. Egg muffins
  4. Banana Smoothie
  5. SINASIR MAI DADI DA KYAU😍
  1. Hadaddiyar indomie da busashen kifi😋
  2. Kunun Aya
  3. Fried yam with onion sauce
  4. Wainar flour da man gyada
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310233
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close