Fried yam with onion sauce
I love it😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki feraye doyarki ki yankata slice ki zuba a tukunya ki zuba ruwa, kisa gishiri da farin Maggi ki Dora a wuta da dahu sosae
- 2
Kisa Mai a pan, ki zuba albasa kisa attaruhun ki Wanda kika jaggaga,
- 3
Saiki dauko albasarki Wanda kika yankata slice ki zuba kiyita juyawa
- 4
Saeki kawo Maggi, gishiri, farin Maggi,spices dinki da curry ki zuba akai, kiyita juyawa saiki kawo ruwa Dan kadan ki zuba akai
- 5
Saiki rufe, ki barta ta dahu zuwa wasu mintuna
- 6
Saeki zuba mai a pan, idan ya soyu saiki dauko wannan daffafiyar doyar Taki ki ringa soyata a cikin man harki gama saiki tsameta,
- 7
Bayan kin tabbatar doyarki da kika Dora a wuta ta dahu, saeki sauke ki tace.
- 8
Bayan kin gama soyawa shikenan kin kammala soyayyar doyarki da miyar albasa saeci
- 9
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16310266








sharhai