Potato soup me alayyahu

teezah's kitchen @cook_14114675
Wannan ma is a healthy protein, aci asha romo
Potato soup me alayyahu
Wannan ma is a healthy protein, aci asha romo
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere dankali ki yi shaping ki wanke(I will show you how I made this shape)
- 2
Sai ki dora tukunya a wuta a soya albasa da jajjage da spices da Maggie
- 3
Zaki dai daita ruwan ki rufe ya tafasa, kadan sabida dankali yana da ruwa
- 4
Zaki zuba dankali ki dan rage wuta, idan ya kusa dahuwa sai ki zuba yankakken alayyahun da kika wanke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16321719




sharhai (2)