Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko na dauko bowl nazuba ketchup da chili sauce kowanne cokali 3 nasa a gefe
- 2
Saina dauko cheese dina na goga NASA a gefe saina dauko shawarma bread na shinfida
- 3
Sainasa Hadin ketchup sainasa nama sainasa masarar gwangwani da Korean tattasai
- 4
Sainasa cheese saina gasa data gasu na yanka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16338879




sharhai