Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16345171

Ki fere dankalin kisoyashi da magyada
Ki jajjaga targunki da albasa kisa a atukunya ki zuba ruwa ya tafasa sai kisa indome kisa magi ki diga mangyada ki rufe sai ya nuna kisauke saici
An kwafa!
More Recipes

sharhai