Dambun shinkafa mai gyada

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Dambun shinkafa mai gyada
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara barza shinkafarki ki wanke sannan sai ki dora tukunyarki akan wuta ki zuba ruwa ba masu yawa ba
- 2
Sannan sai ki dora gwagwa/colanda akai sai ki zuba shinkafarki da kika wanke
- 3
Bayan kin zuba sai ki daka gyadarki ki zuba
- 4
Bayan kin zuba sai ki zuyashi sosai sai ki yayyafa ruwa ki rufe
- 5
Sai ki jajjaga tattasanki attarugu ki yanka albasa da alayyahu
- 6
Sai ki sauke shinkafarki inta kusa dahuwa ki saka mai dasu magi alayyahu kayan miya
- 7
Bayan ke gama hadawa sai ki maisuwa kan wuta ya ida dahuwa sannan sai ki sauke
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16347127




















sharhai (3)