Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16379974

Zaki tankade garin kuka
Sai ki zuba sugar da ruwa a tukunya ki daura akan wuta
Kibarshi yayi kauri, sai kisa flavor da color
Sai ki juya kina zuba garin kukan kina tukawa har yayi tauri
Sai ki juye a tray kibarshi yasha iska sai ki yayyanka
An kwafa!
More Recipes

sharhai