Umarnin dafa abinci
- 1
Ga nama kilo daya, da maggi, mai, curry, ginger powder da garlic
- 2
Za'a hada mai da maggi da curry,.ginger powder, adaka garlic ahada wuri daya ashafa ajikin naman kamar haka
- 3
Sai asamu inda za'a gasa a dora akai, idan dayan gefen yayi sai ajuya. Zaaga naman ya chanza kala kuma kamshi zai dinga tashi.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16391455








sharhai (2)