Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan da muke bukata anan
- 2
Za'a samu tsohon bread, ayi amfani da rolling pin abudashi, sai a nadashi kamar yadda kuke gani
- 3
Sai asaka scrambled egg aciki, amfanin flour paste zai taimaka wurin like bakin bread din
- 4
Sai a tsoma bread dinnan acikin flour paste
- 5
Sannan sai asaka shi acikin bread crumbs
- 6
Sannan sai asaka acikin mai asoya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16391523

















sharhai (8)