Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zuba mai nasoya taliyata kamar yadda ake soya shinkafa
- 2
Saina dora tukunya nasa mai kadan sabida akwai mai a jikin taliyata nasa tattasai da atturuhu dana jajjaga da albasa zaki iya jajjagata zaki yankawa bayan yadan soyu nasa maggi curry onga thyme soya sauce najuya nasa ruwa narufe
- 3
Bayan yatafasa nasa soyayiyar taliyata nabarshi tadahu
- 4
Note zaki iyasa vegetable kamar carrot koren tattasai yellow tattasai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16393280




sharhai