Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fara tankade shinkafarki Sai ki tsane ta a colendar
- 2
Idan ta tsane Sai ki yanka albasa kisa gishiri kadan Shannan ki zuba curry da zogala ki yamutse sosai
- 3
Sai ki Aza tukunya kisa ruwa sannan kisa murfi ki rufe saiki zuba dambunki
- 4
Sannan kisa buhu Sama kisa marfin tukunya ki ruhe ki barshi yayi Kamar 20mins haka
- 5
Sai ki sauke ki yamutse ki Kara en ruwa ki Maida cikin tukunya sannan ki barshi yayi 15mins sannan ki sauke
- 6
Sai sauke ki juye cikin hadin dambunki sannan ki motse gaba daya
- 7
Ki zuba Mai cikin tukunya kisa jajjagen ki sannan kisa maggi ki soya Idan suka soyu
- 8
Shikenan dambunki ya kammala
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16418400











sharhai (5)