Doya da taliya

Mrs Mubarak @maanees_kitchen
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅
Doya da taliya
nayi wannan girkin ne saboda yarana guda biyu wannan yace doya yakeso wannan yace taliya yake so shiyasa na hada kowa yaci abunda yakeso 😅😂😅
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na daura tukunya a wuta na zuba ruwa da mai da magi da gishiri
- 2
Bayan ruwan ya tafasa na zuba doya
- 3
Bayan minti 10 na xuba taliya na rufe
- 4
Bayan minti 3 na bude na motsa na kara rufewa
- 5
Bayan minti 7 na bude na saka kayan jajjage da albasa da magin indomie
- 6
Sannan bayan minti 10 na sauke sai batun ci
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16418423

sharhai (8)