Fruitsalad

Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 @Hh08138400
Gaskia munji dadin wannan Hadin Daman in Anyi Azumi akanso irin wainnan kayan marmari 😋 kuma gasu d sauki abubuwa basu wuche 3/4 ba
Fruitsalad
Gaskia munji dadin wannan Hadin Daman in Anyi Azumi akanso irin wainnan kayan marmari 😋 kuma gasu d sauki abubuwa basu wuche 3/4 ba
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke ki aje a colander
- 2
Ki rika daukan daya bayan daya kina yankawa kanana kanana
- 3
Ki zuba a Salad bowl 🥣 Ki dan Markada Abarba ki tache ki zuba zaki iya sa sugar kadan
- 4
Kizuba a wannan yanka kun kayan marmari naki saiki juya kisa ice block ko kisa a fridge yayi sanyi
Asha dadi lfy 💗💕😂 - 5
- 6
Zaki iya sa nadara domin Karin ingantatchen Nima da Kara lfy
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16424933

sharhai