CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Awara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Awara ainihin hoton girkin

Awara

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃

Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃

Kara karantawa

Awara

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃

Me gidana y kasance yn son awara sosae sae n tmby shi me zamu Yi n Buda baki yace awara nace toh .Ada gsky sae dae n bada aikatau ayi min ko n siya danya n soya Amma yau nace Bari Nima dae na gwada yin awarar nan da kaina .... Finally ga awara Nan ta fito gwanin sha'awa💃

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Waken suya gwangwani 4
  • 2Ungurnu
  • Manja 2 spoon
  • Ruwan tsami
  • 1lemon tsami
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara wankena n cire duk datti n wanke tas nasa kanwa aka Kae min markade

    Awaramatakin girki1 hoto
    Awaramatakin girki1 hoto
    Awaramatakin girki1 hoto
  2. 2

    Byn an kawo daga markade sae na sa manja n juya sosae n kara ruwa n tace da abun tata

    Awaramatakin girki2 hoto
    Awaramatakin girki2 hoto
    Awaramatakin girki2 hoto
  3. 3

    Sae na juye a tukunya na Dora Kan wuta n barta t tafasa

    Awaramatakin girki3 hoto
    Awaramatakin girki3 hoto
    Awaramatakin girki3 hoto
  4. 4

    Byn ta tafasa sae n kawo ruwan tsami na n matsa lemon tsami 1 n tace n xuba a cikin ruwan tsamin sae n fara xubawa a hnkl a hnkl har t fara hade jikin ta Ina kuma xubawa tn hade jikinta ruwan tsamin ana bukatar me Dan yawa byn t cuccure sae nasa abun tata n juye ta a ciki n kulle n barta ruwan jiknta y tsane

    Awaramatakin girki4 hoto
    Awaramatakin girki4 hoto
    Awaramatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sae n kwance ta gata kmr hk shikenan awara t hadu sae a yayyanka a soya a hk ko a soya da kwai.Aci Dadi lpy

    Awaramatakin girki5 hoto
    Awaramatakin girki5 hoto
    Awaramatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
rannar August 08, 2022 16:29
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
August 08, 2022 22:43
Masha Allah aiko yayi kyau
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Awara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Jollop rice and beans
  2. Dawa da wake mai kaman wake da shinkafa
  3. Sandwich 🥪🥪 Mai ganyen jarjir da nama da tumatar
  4. Awara da kwai
  5. Dawa da wake da manja
  1. Jollop rice and beans
  2. Fruitsalad
  3. Awara da kwai
  4. Sweet potato chips
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16424982
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close