Farfesun Naman rago
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarrko Zaki kawo kayan hadinki Sai kizauna kisamu turmi kidaka citta da tafarnuwa kiyanka albasa,
- 2
Sai kidaukko tukunya kikawi namanki a kwani maikyau
- 3
Saiki zuba ruwa ki wanke shi kisaka a tukunyarki saikikawo kayan kamshinki kizuba da kayan dakika daka kisaka ruwa yadda kikeso
- 4
Kidora awuta kirufe kikawo daddawa da attarufu kidaka Sai kizuba daganan
- 5
Saikibarshi har yanuna aci dadi lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16441716




sharhai (5)