Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara wanke namanki ki yankashi fele fele sannan sai ki sokashi a tsinke
- 2
Sai ki daka kuli kulinki tare da citta tafarnuwa bakin yaji daddawa yaji magi sannan sai ki dauko namanki ki sakashi cikin kuli kulin sai ko ina yaji
- 3
Bayan kin gama sai ki dorashi akan waya kisaka inda zaki gasa in da murhun gawayi ko da oven sai yafara gasuwa
- 4
Sai ki koma juyashi dayan gefe sannan sai ki dorashi akan foil paper in naman bashida mai
- 5
Sai ki sakamishi mai kadan daya gasu zakiji yanata kamshi sosai
- 6
Bayan yagasu sai kiyanka su kabejinki albasa tumatir kici
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16441801














sharhai