Fried vegetables spaghetti

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Fried vegetables spaghetti
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara tafasa taliyarki sai kuma ki dafa kayan ciki
- 2
Sai ki tafasa green peas da masara sannan sai ki jajjaga tattasai ki dora a wuta kisaka mai
- 3
Sai ki yanka su karas dinki kisaka dasu magi curry kayan ciki kwakwa kiyita juya har sai sun fara soyuwa sannan sai kisaka taliyarki ki soya har sai tayi sannan sai ki rufe kibarta tayi 2min ki sauki
- 4
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16441842












sharhai (2)