Ghana rice

#yclass ita wanann shinkafar anason kisa mata kayan miya da yawa sosai Dan kalarta ba manja a ciki zalla kayan miyane kawai yakesa tayi kalarnan.#worldjollofday
Ghana rice
#yclass ita wanann shinkafar anason kisa mata kayan miya da yawa sosai Dan kalarta ba manja a ciki zalla kayan miyane kawai yakesa tayi kalarnan.#worldjollofday
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki wanke shinkafarki kisata a kwalanda saiki zuba Mai a tukunya kikaso albasa ki zuba
- 2
Saiki zuba kayan miyanmu kiyita soyawa, idan ya fara soyuwa ki kawo tomato paste ki zuba kisa coriander powder ko seed din Wanda kike dashi available
- 3
Saiki rufe ta dahu saiki sake yanka albasa ki zuba saiki yanka sausage ki zuba Akai ki barta ta karasa dahuwa idan ta dahu ki sauke and serve shikenan.
- 4
Saiki kawo ruwan nama ki zuba idan ya tafasa ki zuba shinkafarki da Maggi da gishiri
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (4)