CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Meat Ball Sauce
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Meat Ball Sauce ainihin hoton girkin

Meat Ball Sauce

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Munyi class da albishir restaurant (Maimuna Ibrahim) da yara masu son koyin girki kwanan nan zaku sha Girkin da mukayi da su

Munyi class da albishir restaurant (Maimuna Ibrahim) da yara masu son koyin girki kwanan nan zaku sha Girkin da mukayi da su

Kara karantawa

Meat Ball Sauce

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Munyi class da albishir restaurant (Maimuna Ibrahim) da yara masu son koyin girki kwanan nan zaku sha Girkin da mukayi da su

Munyi class da albishir restaurant (Maimuna Ibrahim) da yara masu son koyin girki kwanan nan zaku sha Girkin da mukayi da su

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

Awa 2mintuna
4 yawan abinchi
  • 1Nikakken nama kilo
  • Citta danya dakakka chokali 1
  • 10 Tafarnuwaguda
  • 10Maggi
  • 1Albasa
  • Mai rabin kofi
  • Filawa rabin kofi
  • Sauce
  • 10Tarugu
  • 5Tattasai
  • 10Tumatur
  • 1Albasa
  • A jajjaga su duka
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Zakiyi mixing nikkaken naman da tafarnuwa da albasa da citta maggi da kayan kamshi

    Meat Ball Saucematakin girki1 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki1 hoto
  2. 2

    Se ki murmuza ya shiga ciki sosai sannan ki mulmula dede girman da kikeso

    Meat Ball Saucematakin girki2 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki2 hoto
  3. 3

    Se ki barbade kwallon da flour ki aje gefe kisaka mai kadan a frying pan se ki soya kadan kadan kinayi kina juyawahar ya soyu

    Meat Ball Saucematakin girki3 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki3 hoto
  4. 4

    Su kuma kayan miyan ki ki jajjaga ki soya in sun soyu se ki zuba meat balls din ki ki juya

    Meat Ball Saucematakin girki4 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki4 hoto
  5. 5

    Sannan ki zuba ruwa kadan ki rufe tukunya low heat ki saka curry da kayan kamshi

    Meat Ball Saucematakin girki5 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki5 hoto
    Meat Ball Saucematakin girki5 hoto
  6. 6

    Wannan meat ball zaki iya chi sa spaghetti ko pasta yafi dadi idan kuma shinkafar ne dake zaki iya chi da shi shima

  7. 7

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
rannar August 31, 2022 09:04
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

sharhai (7)

teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
August 31, 2022 16:24
Wannan dadi haka 🤤
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Meat Balls Sauce

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Dambun cous cous
  2. Farfesun kifi (cat fish pepper soup)
  3. Kaza mai jajjage (pepper chicken)
  4. Stew 🍲
  5. Watermelon & banana smoothie
  1. Fanke
  2. Burger
  3. Stew 🍲
  4. Watermelon & banana smoothie
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16473337
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close