Farar Shinkafa da Miyar kayan lambu

Nusaiba Sani @momtwins02
Farar Shinkafa da Miyar kayan lambu
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fara tafasa ruwa ki wanke shinkafarki
- 2
Sai ki zuba ki kulle ki Bari Sai ta tafasa sannan ki zuba green beans ki Bari yadan Kara
- 3
Sannan kiyi parboiling shinkafarki ki Bari ta dahu Sai ki sauke.
- 4
Sai ki zuba sliced albasa da tattasai da carrot kisa seasonings da Curry kisa ruwa kadan ki Bari Sudan dahu
- 5
Sannan kisa cucumbers da cabbage ki motse ki rufe ki barshi yayi Kamar 5 mins on medium heat
- 6
Sannan ki sauke.
- 7
Aci Dadi Lafia😋
- 8
Kiyi slicing tattasai,albasa, carrots, cucumber, cabbage ki ajiye.Ki zuba Mai kadan cikin frying pan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16478631



sharhai (6)