Sandwich Bread
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko biredina ba slice bane nina yankeshi bcox yafi laushi wajen faɗaɗawa saina yayyakeshi ahankali
- 2
Daganan saina kaɗa ƙwaina nasa maggie,attarugu saina dunga ɗauko bread ɗina ina sashi cikin ruwan ƙwai amma gefe ɗaya nakesa ruwan ƙwan ɗayan gefen xansa bama ne
- 3
Saina ɗora fry pan ɗina nasaka mai kaɗan yaɗau xafi saina gasa kuma ba'a juyawa haka nadingayi harna kammala daganan gefen daban sama ruwan ƙwaiba
- 4
Saina xuba mashi bama naɗauko ɗaya nasake ɗorawa naƙara gasawa kidinga nadunga dannawa yaƙara gamsuwa wuta low heat xaku saka haka harna ida
- 5
Saina daidaita nayanke nayi wrapping nashi shikenan akwai daɗi kuma ba wahala xaku iyayinshi idan xa'ayi breakfast
- 6
Idan xa'a ci xa'a iyacida icing tea hmmmm abun ba'a magana idan anyi trying aturon feedback ta WhatsApp 08105355090
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (4)