Beans and spaghetti jollof

sadeeya nurah @sadeeyarh__
Beans and spaghetti jollof
Umarnin dafa abinci
- 1
Firstly zaki daura waken da ruwa kisa potash kadan in ya dahu amma kar ya fashe,
- 2
Sai ki daura palm oil a wuta ki zuba Albasa ki soya kadan sai ki ruba kayan miyan
- 3
In suka soyu sai ki zuba ruwa, ki zuba wannan daffafen waken
- 4
In ya tafasa sai ki zuwa spaghetti ki juya sai ki rufe
For some minute - 5
Sai ki duba kiga in ruwan ya tsotse
- 6
Serve with fried fish and cold zobo🍷😉
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16521536





sharhai (2)