Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke farar shinkafan, ki jikata for 30-45min
- 2
Sai ki kai markade ko kiyi blending
- 3
In kinyi blending sai ki zuba yeast da baking powder ki rufe
- 4
Ki bashi minutes har sai ya tashi sai ki zuba sugar acikin kulin
- 5
Sai ki dora tantadar akan wuta in tayi zafi sai ki zuba mai acikin ko wane waje
- 6
Sai ki zuba kullin a ko ina in ya sha sai ki juya daya side din neatly please😂
- 7
In ya soyu both sai ki kwashe
- 8
Serve with anything of your choice
- 9
Dafatan na tashi kanku😂😂😂
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16521584







sharhai (5)