Thiubodene Senegalese Jallof rice

Thiubodene Senegalese Jallof rice
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fara hada green sause dinki zaki samu greem attaruhu da green pepper da parsley duk kiyi gretting
- 2
Kisa garlic da ginger sai ki dan saka maggi star kadan ki ajje a gefe
- 3
Sannan sai ki soya kifin ki bayan kin gama soya kifin sai ki rage mai ki zuba ruwan tumatir dinki (tomatoes purie)
- 4
Sai ki dauko tumatir din kwafa ki zuba ki dauko green sause dinnan ki raba ta biyu itama ki zuba amma ba duka ba sai ki dan fara soya su su soyo
- 5
Sai ki dauko kifin ki zuba masa green sause dinnan bada yawa ba ki ajje sauran a gefe
- 6
Ki saka ki saka kabeji da carrot da kuma green chili duk ki sasu da girman su bayan minti biyar haka
- 7
Sai ki cire kifin kar ya dayar gaje bayan sauram kayan Suma sun dahu sai ki cire su
- 8
Amfani. Dafa su shine ruwan yayi absorbing qamshin su
- 9
Ki rufe bayan shinkafan ta dahu sai ki kwashe ki zuba a plate ki zuba su kifin da cabbage dinki
- 10
Sannan ki dauko wannan green sause din da ita za aci
- 11
Bayan sun dan soyu sai ki zuba ruwa kadan sai ki dauko kifin nan
- 12
Sai ki qara ruwan dumi bayan ya Tara’s sai ki dauko shinkafar ki bayan kin wanke ki zuba ki rage wuta sai kisa maggi Jallof seasoning da sauran spices dinki
Keywords
Similar Recipes
More Recipes









sharhai