Shinkafa da miya da salad 🥗
#2k Ina matukar son salad 🥗
Umarnin dafa abinci
- 1
Bayan ruwana ya tafasa sai ki na wanki shinkafa na zuba har sai na bari tayi laushi sannan na sauki.
- 2
Bayan kin soya kayan miya sai ki tsaida ruwan miya sannan ki zuba maggi da gishiri sai ki bari ya tafasa sai ki sauki
- 3
Daman kin yanka salad da tumatur da cucumber da dafaffen karas da kwai. sai ki zuba akan shinkafa da miya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16532156





sharhai