Pankasau me tarugu
Ummi Tee @Ummitunau
Me gida nason pankasau shi yasa nakanyi mishi dan jin dadinshi
Pankasau me tarugu
Me gida nason pankasau shi yasa nakanyi mishi dan jin dadinshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba kofi 5 na filawa cikin roba me marfi ki zuba yeast da sugar ki kwaba da kauri
- 2
Idan ya taso ki buga sosai sannan ki aza mai bisa wuta yayi zafi ki yanka albasa da jajjagen tarugu ki
zuba - 3
Kisamu plate ki shafe ta da mai daga waje sannan ki wanke hannin ki da ruwa ki debo kadan ki zuba bayan plate din
- 4
Sannan ki dan huda saman 2 ko 3 ko ma daya sanna ki juya ki sa ciki mai me zafi ki soya duka gefen biyu
- 5
Idan ya soyu zakiga ya fara ja daga gefe se kinayi kina juyawa har yayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16533047




sharhai (2)