CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jollof din Taliya
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jollof din Taliya ainihin hoton girkin

Jollof din Taliya

Fadimatu Ibrahim
Fadimatu Ibrahim @dvsquaredelight

Jollof din Taliya

Fadimatu Ibrahim
Fadimatu Ibrahim @dvsquaredelight
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1 mins
4 servings
  • Taliya Leda daya
  • Mai kwalbar paracitamol daya
  • Maggi 6 da gishiri daidai misali
  • Attarugu matsakaita 3, Albasa 1 da tattasai 3
  • Kabeji karamin kwallo 1, Kara's matsakaita 3
  • Curry da onga Leda daddaya
  • 1Sai kifi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1 mins
  1. 1

    Dafarko na tafasa taliya sama-sama na gyara tattasai na yanka kabeji da albasa, na wanke Kara's na fere na yanka shi

    Jollof din Taliyamatakin girki1 hoto
    Jollof din Taliyamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Na markada tattasai da tarugu, na sulala kifi da kayan kamshi dana dandano na soya shi

  3. 3

    Na soya kayan Miyan nasa mai ruwa kadan sabida nariga na sulala taliyar, rywan ya kasance Wanda in kikasaka taliyar zata iya shanyewa

    Na zuba karas din aciki Dan ya Dan yi laushi

    Nasaka onga da curry, gishiri da maggi

  4. 4

    Suka tafasa na saka taliyar, na jujjuya komai ya hade na saka kifi

    Ta dan turara na sauke na raba

    Jollof din Taliyamatakin girki4 hoto
    Jollof din Taliyamatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fadimatu Ibrahim
Fadimatu Ibrahim @dvsquaredelight
rannar September 30, 2022 14:45
I love being in the kitchen and trying new recipes
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
October 05, 2022 13:31
Na rana ya sauka 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Taliya

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Couscous da miya
  2. Farfesun kayan ciki 🤤
  3. Fried meat pie
  4. Macaroni da kifi
  5. Dafaffen dankali me sauce da kaza
  1. Couscous da miya
  2. Farfesun kayan ciki 🤤
  3. Fried meat pie
  4. Macaroni da kifi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16536832
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close