Meat pie

#nazabiinyigirki wannan meat pie nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kullum sai sunbukaci inmusu sannan gatada saukinyi don batabani wahala
Meat pie
#nazabiinyigirki wannan meat pie nayishi sbd yarana suna sonshi sosai kullum sai sunbukaci inmusu sannan gatada saukinyi don batabani wahala
Umarnin dafa abinci
- 1
Zakitankade flour naki kizuba a wani dan bowl mai fadi sai kikawo gishiri kixuba tareda sugar
- 2
- 3
Sannan kizuba madarar sai kijujjuya komai tahade sai kikawo butter kizuba kijujjuya sosai har sai butter yashiga jikin sannan kifasa kwai kizuba tareda ruwa amma kar ruwan yayiyawa
- 4
Sai kikwabashi sosai yahade bayan kingama kwabawa sai kirufe kibarshi nasawon minti talatin
- 5
Bayan minti talatin sai kidauko kisake kwabashi sosai sannan kirabashi gida biyu sai kiyi rolling din dayan yayi fadi sosai sai kidauko abinda zakicireshi
- 6
Bayan kinciccire sai kizuba hadinki aciki sannan kirufe sai kidaddanata da chokali mai yatsu
- 7
Bayan kingama sai kidauko baking tray dinki kishinfida foil pepper akai kokuma kishafa butter akai sai kijerasu sannan kifasa kwai daya kikadashi sai kishashafa akai sai kisa a oven kigasa shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes









sharhai