Kunun couscous(plombs pudding)
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki dura ruwa idan ya tafasa saiki zuba couscous dinki yyi tafasa biyu
- 2
Saiki sauke kitsane kidura tukunya saiki juye madara kikara ruwa kisa kaninfari, Kimba,cardamom sugar kibarshi yatafasa sa karki rufe tana kumfa.
- 3
Saiki dama corn flour da ruwa saiki juye akai kijuya saiki sauke asha
- 4
Idan yatafasu saiki zuba couscous aciki kijuya kibarshi yyi minti kadan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16542819




sharhai (3)