Datun shinkafa 2

Nusaiba Sani @momtwins02
#ichoosetocook #nazabiinyigirki Inason datun shinkafa musamman idan yaji kuli-kuli😋nakan tsinci kaina a cikin nishadi tun kafin in Fara cinshi, iyalaina ma suna Jin dadin shi sosai.

Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16552974

sharhai (5)