Sakwara da miyan kwai

Kuzo kuga girki Mai kyau ga dadi daga Khadija Habibie@ cook_37541917
Sakwara da miyan kwai
Kuzo kuga girki Mai kyau ga dadi daga Khadija Habibie@ cook_37541917
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki nemi doyar ki Mai kyau ki fera ta saiki saka achin tukunya ki saka ruwa ki dora awuta bayan 20 saiki sauke
- 2
Zaki daukho wankakken turmin ki nadaka saiki dinga daukho doyar ki kina daka kina saka ruwan zafi dan tayi kyau da laushi saiki saka aleda
- 3
Zaki saka Mai da albasa da tafarnuwa idan sun fara soyuwa saiki daukho kayan Miyan ki wayan da Kika jajjaga saiki saka Kiya juyawa har sai sun soyu
- 4
Zaki daukho kayan kanshi dana Dan dano ki saka achiki saiki daukho kwai ki saka kiyita juyasu har sai yayi Miki yanda kike so
- 5
Zaki daukho kafi likita saiki saka achiki ki bashi 3mnt saiki daukho kayan kina saka abinci
- 6
Achi dadi lafia nice dae takhu har kullun Khadija Habibie
Keywords
Similar Recipes
More Recipes



sharhai (4)