Nama cikin koren tattasai

Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
Nama cikin koren tattasai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara tafasa namanki ki dakashi sannan sai kiyanka karas ki jajjaga attarugu kisaka cikin naman
- 2
Sannan sai kisaka kwai ki juyasu
- 3
Sai ki shafa mai a frying fan ki dauko koren tattasanki ki jera
- 4
Sannan ki dauko hadinki na nama ki zuba cikin tattasan
- 5
Bayan kegama sai ki dauko koren tattasanki ki cire 'ya yan cikin ki yankashi circle bayan kegama
- 6
Bayan kegama zubawa in kasan yayi sai ki juya saman shima yayi haka zakiyatayi har yayi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16579384











sharhai (4)