Soyayyen dankali da kwai

Nusaiba Sani @momtwins02
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai.
Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Fara wanke dankali ki fere sannan ki Kara wankewa ki tsane a matsami.
- 2
Sai ki aza Mai ki zuba dankalinki ki bari ya soyu sannan ki juye a matsami.
- 3
A cikin wani frying pan daban kisa Mai kadan ki zuba sliced albasa da tarugu ki bari su Dan soyu
- 4
Sai ki zuba soyayyen dankali kisa kwai(Wanda dama kin yanka mishi albasa kinsa maggi da spices)
- 5
Sai ki juya har yayi.
- 6
Kina iya ci da tea ko drink me sanyi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16579400



sharhai (3)