Dafa dukan shinkafa

Nusaiba Sani @momtwins02
Nayi wannan girkin ne saboda Hassan da Hussaini,nayi kwana 2 banyi dafa dukan shinkafa ba yau kafin aje school akace don Allah mama ayimuna jollof yau, Koda suka dawo nayi Kuma sunji dadi sosai.

Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki aza ruwan zafi ki wanke shinkafa ki zuba idan tayi tafasa 2 sai ki wanke ki tsane.
- 2
Sai ki zuba Mai cikin tukunya kisa ginger and garlic paste sannan kisa tattasai, tarugu da albasa
- 3
Kisa Maggi sai ki zuba ruwa kisa curry idan sun tafasa sai kisa shinkafa tayi kamar 15mins haka sai
- 4
Kisa green beans da carrot sai ki bari ta dahu.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16579404

sharhai (5)