Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kifi ki cire dattin jikin sa, ki dauraye shi da ruwan gishiri da lemun tsami
- 2
Zaki tsane shi ki shafa masa gishiri da mixed spice kirufe shi ki ajiye.
- 3
Zakiyi sauce sin attaruhu tattasai da albasa, ki soyata da mixed spice da fish masala
- 4
Zaki shafa mai a pan dinki ko abun grilling yayi zafi ki dora kifin a kai idan ya gasu sai ki juya daya wajen ki saka sauce din a inda ya gasu, ki juya daya wajen ma ki saka sauce din sai ki dan rufe shi
- 5
Zaki soya dankali kici dashi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16596420









sharhai (6)