Farfesun naman Kan rago
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke Naman tas na zuba ruwa n Dora a wuta nasa cokali n barshi yy t dahuwa
- 2
Sae d y fara dahuwa sosae kmr yy Rabin dahuwa sae n tace ruwan n sake zuba fresh ruwa nasa kyn kamshi ajinno albasa n Dora y fara dahuwa sosae
- 3
Sae nayi grating kyn Miya n zuba nasa Mai nasa kyn dandano da spices da curry n rufe n barshi yy t dahuwa
- 4
Har y dahuwa yy laushi sosae shike Nan an gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16606215




sharhai