CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Masa (masan shinkafa)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Masa (masan shinkafa) ainihin hoton girkin

Masa (masan shinkafa)

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Gombe State

Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi.

Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi.

Kara karantawa

Masa (masan shinkafa)

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
Gombe State

Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi.

Masa abincin gargajiyane da akeyinshi na ci a gida ko tarban baqi.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr
15 servings
  • 4 cupsshinkafan tuwo
  • 2 cupdafaffen shinkafa
  • 2 tbspnyeast
  • 2 tbspnbaking powder
  • 1 pcsalbasa
  • 2 tbspnsugar
  • man gyada (na suya)
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki samu shinkafanki na tuwo ki gyarata ki wanke saiki dibi 2cup daban ki dafa ta. Bayan kin dafa saiki dibi 1 cup aciki ki zubata akan danyan kiyanka albasa a kai kikai markade

    Masa (masan shinkafa)matakin girki1 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki1 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan an markada saiki zuba sauran dafaffen shinkafan 1cup kisa yeast, baking powder, pinch of salt saiki gaurayashi ki rufe kisa a rana ko wajen dumi ki barshi ya tashi

    Masa (masan shinkafa)matakin girki2 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki2 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki2 hoto
  3. 3

    Bayan ya tashi saiki dan zuba sugar kadan ki gaurayeshi saiki fara suya. Done

    Masa (masan shinkafa)matakin girki3 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki3 hoto
    Masa (masan shinkafa)matakin girki3 hoto
  4. 4

    Zaki iya chi da miyan taushe, yajin qarago ko sugar. thanks

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

sufyam Cakes And More
sufyam Cakes And More @sufyam1133
rannar November 21, 2022 22:46
Gombe State
I really love everything about kitchen not just only cooking and baking🧑‍🍳♥️
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Masa Shinkafa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Scotch Egg
  2. Miyan taushe
  3. Basmati Rice with egg sauce
  4. Cucumber 🥒 Salad 🥗
  5. Tea ☕️
  1. Dankali
  2. Awara
  3. Miyan taushe
  4. Cucumber 🥒 Salad 🥗
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16643140
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close